Connect with us

Wasanni

Karim Benzema ya lashe kyautar Ballon d’Or

Ɗan wasan Real Madrid Karim Benzema ya lashe kyautar gwarzon ɗan ƙwallon kafa na duniya watau Ballon d’Or.

Benzema ya kai ga wannan nasara ne bayan da ya ci ƙwallaye arba’in da huɗu a wasanni arba’in da shida waɗanda suka bai wa ƙungiyarsa ta Real Madrid damar lashe gasar La Liga da Champions League a bara da kuma bana.

BBC ta ruwaito cewa, An bayar da kyautar ta bana ne bisa kwazon ɗan wasa a kakar wasanni ta 2021/2022 maimakon shekara ɗaya da ake yi a baya.

Rahotonni sun bayyana cewa Kareem Benzema shi ne ɗan kasar Faransa na farko da ya lashe kyautar ta Ballon d’Or tun bayan shekarar 1998.

Haka kuma ta ruwaito cewa, Zidane ne ya lashe kyautar a 1998, kuma shi ne ya bai wa Benzema kyautar a bana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet