Connect with us

Labarai

Buhari Zai Kaddamar Da Kwamitin Yakin Neman Zaben Tinubu

A ranar Juma’a mai zuwa ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da kwamitin yakin neman zaben fitaccen dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu.

Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa shugaba Buhari shine shugaban kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC mai mambobi sama da 422 a zaben 2023.

Jam’iyyar APC ta kasa fara yakin neman zabenta na shugaban kasa, makonni bayan da hukumar zabe mai zaman kanta ta dage haramcin yakin neman zabe na jam’iyyun siyasa da ‘yan takararsu.

Wasu majiyoyi a sakatariyar jam’iyyar APC ta kasa a daren jiya, sun ce ana sa ran Buhari zai kaddamar da taron yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC a wannan rana a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Tinubu dai ya gabatar da takardar sa ga gwamnonin da ke cikin jam’iyyar da kuma kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC na kasa da kuma kwamitin yakin neman zabe a makon da ya gabata a lokacin da aka kafa wani kwamiti da zai gyara takardun manufofinsa don fahimtar talakan da ke kan titi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet