Connect with us

Labarai

Kotu ta samu shugaban EFCC da laifin yi mata tsageranci

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta ce ta samu shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC Abdulrasheed Bawa, da laifin saɓa wa umurnin kotu, a wani hukunci da ta yanke a 2018.

A hukuncin da ya yanke yau Talata, mai shari’a Chizoba Oji ya ce hukumar ta EFCC ta ƙi aiwatar da wani hukuncin da kotu ta yanke a ranar 21 ga watan Nuwamban 2018, inda ta umurci hukumar da ta mayar wa wani mutum motarsa kirar Range Rover da kuɗi naira miliyan 40.

Kotun ta buƙaci da a tura shugaban hukumar ta EFCC gidan yari har sai ya wanke kansa daga laifin.

Haka kuma kotun ta buƙaci sifeta janar na ƴan sandan Najeriya ya tabbatar an aiwatar da hukuncin.

BBC ta ruwaito cewa, hukuncin na shekarar 2018 ya buƙaci da a mayar wa kayan nasa ne ya shigar da ƙara, inda yake zargin hukumar da ƙin bin umarnin da kotu ta bayar a hukuncin na farko.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet