Connect with us

Labarai

Minista Agajin Gaggawa  Ta Tsame Hannunta Daga Wata Badaƙalar Kudade

 

Ministar bayar da Agajin gaggawa da kiyaye afkuwar Bala’i da Ci gaban Jama’a, Misis Sadiya Umar Farouq, ta nesanta kanta da wasu kudi Naira biliyan 206.

KakakiHausa ta rawaito cewa kudin an yi cushen su ne cikin kasafin badi da sunan ma’aikatar ta.

Sadiya Farouq, wadda ta bayyana a gaban kwamitin Majalisar Dattawa mai kula da ayyuka na musamman na kare kasafin kudin 2023, ta yi ikirarin cewa ma’aikatar ta bukaci a biya wasu ayyuka na Hukumar Bunkasa yankin Arewa maso Gabas, NEDC, da shirin National Social Safety Net Project a kasafin kudin 2022 da ba a fitar da su ba.

A cewar ta ta yi mamakin cewa yanzu an ninka kudin da 10 a kasafin kudin 2023.

Hakan ya biyo bayan tambayar daya daga cikin ‘yan kwamitin, Sanata Elisha Abbo (APC Adamawa ta Arewa), game da Naira biliyan 206 da ya gabatar na ayyuka a cikin kasafin kudin.

A martaninta, ministar ta ce a zahiri ma’aikatar ta yi tanadin ayyukan da ke cikin kasafin kudin 2022, amma ba a fitar da kudaden da za a gudanar da su ba.

Sai dai Sanata Abbo, wanda ya kadu da martanin da ministan tayi, ya koka da cewa kasar ba za ta iya ci gaba da karbar rancen kudi da kashe su ta hanyar almubazzaranci ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet