Connect with us

Labarai

Ƙungiyar NONIHRA ta yi Allah wadai bisa cafke ɗalibin da ya yi magana a kan Aisha Buhari

Kungiyar kare haƙƙin ɗan Adam ta Northern Nigeria Human Rights Advocates NONIHRA, ta yi Allah wadai bisa cafke ɗalibin nan Aminu Adamu Muhammad wanda ake zargin cewa mai ɗakin shugaban ƙasa Hajiya Aisha Buhari ta sanya an kama shi.

A cikin wata sanarwa da sakataren ƙungiyar Barrista Abba Hikima ya sanya wa hannu tare da raba ta ga manema labarai a jiya Litinin, ƙungiyar ta ce ƴan ƙasa na da ikon tofa albarkacin bakinsu ba tare da yi musu barazana ba.

Haka kuma ƙungiyar ta bayyana rashin jin daɗinta bisa cafke ɗalibin tare da tsare shi ba bisa ƙa’ida ba, tana mai cewa kamun nasa ya saɓa wa kundin tsarin mulkin Najeriya.

Ƙungiyar ta yi kira ga duk wasu masu ruwa da tsaki da waɗanda suke da alhakin riƙe da Aminu Adamu da su sake shi tare da ba shi haƙuri sa’annan kuma su biya shi diyya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet