Connect with us

Labarai

An Sami Karancin Fasinjoji, Yayin Da Jirgin Kasan Kaduna-Abuja Ya Dawo Aiki

 

Watanni takwas bayan dakatarwar da hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Kasa NRC ta yi sakamakon harin da ‘yan kungiyar Boko Haram suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya ci gaba da aiki.

Tare da kasancewar tsaro mai ƙarfi a tashoshin jirgin ƙasa, duk da haka fitowar fasinjoji ya ragu saboda ɗan gajeren lokacin sanarwar dawowar sa.

Wata majiya kuma ta shedawa Jaridar Alkiblah cewa an sami karancin fasinjojin ne saboda tsoro da dar dar da mutane suke ciki.

A kasa wasu hotunan tashar jirgin kasa ta Idu wanda ya taso daga Abuja zuwa jihar Kaduna da misalin karfe 9:45 na safiyar Litinin din nan:

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet