Uncategorized
Sai masu Gida: Kano Pillars Takoma Daukar Horo

Hukumar gudanarwa kungiyar kwallon kafa ta Kano pillers tayi jinjina wajan Maida hankali wajan farfado da nasarorin da kungiyar ke samu
Hakan yabiyo bayan da jami’in Huda da jama’a na kungiyar Lurwanu Idris Malikawa Garu yayi ga manema labarai
Yace wannan mataki na farfado da kungiyar da akayi abune da yadace Kuma zai Samar da sakamako Mai kyau.
Sannan yashawar ci Yan wasa da magoya Baya da suci Gaba da jajir cewa wajan Ganin samun nasar kungiyar
Yakara dacewa hukumar kungiyar bazata zargi kowa ba akan koma bayan da kungiyar tasamu abaya yanzu Lokacine daza’a hadu’a hada Karfi da karfe domin Ganin samun nasarar kungiyar ta Kano pillers.
Ayanzu haka kofa abude take don karbar shawarwari dazasu taimaka don samun nasarar kungiyar
Inda yayi fatan magoya Baya zasu baiwa sabon Mai Horas wa Evans ogenyi hadin Kai don samun nasara ga Kano pillers
Tun makon da yagabata kungiyar tafara daukar horo Bisa jagoran cin sabon Mai Horas war Evans oganyi a filing wasa na Sani abacha dake kofar mata.