Connect with us

Labarai

Uwargidan Dan Takarar Shugaban Kasa Atiku Ta Yi Barin Zance, Da Cewa “A Zabi APC”

Wani faifan bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta na zamani, an jiyo Titi Abubakar, matar dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, na kira ga ‘yan Najeriya da su kada kuri’a ga jam’iyyar APC, lamarin da ya haifar da cecekuce a yanar gizo. Kamar yadda Vanguard ta ruwaito.

A cikin faifan bidiyon, Titi yayin da yake Allah-wadai da rashin cika alkawuran da APC ta yi wa ’yan Najeriya, inda kjma ya shaida wa masu kada kuri’a cewa su zabi jam’iyyar a zaben 2023 mai zuwa.

Maganar ta: “Zuwa ranar 25 ga Fabrairu, idan ba ku karbi PVC din ku ba, ku je ku karba… mu zabi APC; APC ta yi alkawarin yi wa kasar nan abubuwa da yawa amma muna iya ganin halin da muka tsinci kanmu a yanzu.”

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet