Uncategorized
Kungiyar Kano pillers zata dauki sabbin “Yan wasa

Hukumar kwallon kafa ta Kano pillers zata dauki sabbin Yan wasa da zasu Bada sakamako Mai kyau don dawo da nasara ga kungiyar ta Kano pillers
Shugaban rikon kwaryar kungiyar Dr, Alh Ibrahim Galadima yabada umarnin Hakan Aziyarar da yakaiwa kungiyar Asansanin ta na daukar Horo Afilin wasa na Sani Abacha dake kofar mata
Hakan bawai ana nufin a muzgunawa Wani bane don dauko sabbin Yan wasa, yin Hakan zaisa suzamo masu jajir cewa wajan samun Nasara akan abinda sukayi Alkawari don Kai kungiyar ga nasara
Dr, Galadima yayi maraba da sababbin Yan wasan kungiyar inda yayi fatan zasu kawo cigaban kungiyar
Shima anasa bangaran maihorar da kungiyar Evans Ogenyi ya godewa shugaban bisa ziyarar da
Jinjina da yayi musu