Connect with us

Featured

Wata Mata Ta Tayar Da Aljanu A Kotu Sakamakon An Tura Ɗanta Gidan Gyaran Hali

Daga Nasir G. Fagge

 

Kotun Magistrate mai zaman ta a lamba 47 karkashin mai shari’a Hadiza Muhammad, ta gurfanar da wani yaro Umar Buhari mai shekaru 12 a duniya ɗan unguwar Hotoro a birnin Kano, bisa zargin sa da jifan ɗan wata Mata yar unguwar su mai Suna Zainab Abdullahi da dutse a wuya, wanda yayi sanadiyyar jima ta rauni.

Bayan an karantawa wanda ake tuhuma kunshin tuhumar da ake masa nan take ya musan ta zargin.

Mai shari’a Hadiza Muhammad ta aike dashi gidan gyaran hali da tarbiyya wanda ake ajiye yara zuwa ranar 22 ga watan da muke ciki domin sauraran shedu.

Bayan yanke hukuncin ne mahaifiyar yaron ta tayar da aljanu ta na birgima da tsalle a cikin kotun, har ta kai ga wasu daga cikin matan dake harabar gurin suma sun tayar da nasu aljanun.

Wakilin jaridar Kakaki Hausa Nasir Gambo Abubakar Fagge ya ruwaito cewa Mahaifin yaron wato Malam Buhari, yace tun a gida sun bawa matar haƙuri, kuma tace komai ya wuce Sai daga bisani yaji ance ya fito an kai ƙarar su ofishin ƴan sanda.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet