Connect with us

Uncategorized

Everton na neman sabon koci na 6 cikin shekaru 5 bayan korar Lampard

Everton ta kori kocinta Frank Lampard kusan shekara guda bayan karbar aikin horas da ‘yan wasan kungiyar.

Matakin sallamar Lampard ya biyo bayan rashin nasarar Everton da kwallaye 2-0 a karawar da ta yi da West Ham United ranar Asabar, shankaye na 9 da kungiyar ta fuskanta cikin wasanni 12 da ta fafata a gasar Firimiya.

Yanzu haka dai Everton ce ta biyun karshe a gasar Firimiya da maki 15 kaccal bayan buga wasanni 20, kuma ma makinta guda ne da ta karshe wato Southampton, sai dai kawai bambancin yawa kwalaye.

A watan Janairun 2022 tsohon dan wasan tsakiya na Ingila kuma tsohon kocin Chelsea Lampard, ya maye gurbin Rafael Benitez a lokacin da Everton ke mataki na 16 a gasar Firimiya, kuma a wacccar kakar wasa Lampard ya taimaka mata wajen kaucewa fadawa ajin ‘yan dagaji.

A halin yanzu dai Everton tana neman kocin dindindin na shida cikin shekaru biyar Kenan bayan sallamar na yanzu.

Wasu rahotanni na cewar kungiyar ta Everton na kan kokarin jan ra’ayin tsohon dan wasan Manchester United Wayne Rooney don maye gurbin Lampard.

Share this:
2 Comments

2 Comments

  1. Junet

    18/02/2024 at 4:39 pm

    Free analysis of your website http://fertus.shop/info/

  2. Evelynt

    19/02/2024 at 7:15 pm

    I offer mutually beneficial cooperation http://fertus.shop/info/

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet