Connect with us

Labarai

Gwamnatin Masari ta bai wa ma’aikata hutu don yin shirin tarbar shugaba Buhari

Gwamnatin jihar Katsina, ta bai wa ma’aikatan ƙananan hukumomi da na jiha hutu a gobe Alhamis don yin shirin tarbar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Hakan dai na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da babban sakataren ma’aikatar noma da walwalar jama’a Alhaji Sani Kabomo ya fitar ga manema labarai a yau.

Sanarwar ta ce, gwamnatin jihar ta bai da hutun ne domin su yi shirin tarbar shugaba Buhari da zai kai ziyara jihar domin kaddamar da wasu ayyuka da gwamnan jihar Aminu Bello Masarai ya samar.

Haka kuma sanarwar ta ce, hutun bai shafi wadanda suke aiki karkashin gwamnatin tarayya ba, da bankuna har ma da masu ayyuka na musamman.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet