Labarai
Shugaba Buhari ya sauka a ƙasar Senegal

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a kasar Senegal domin halartar babban taron kasa da kasa da za a yi kan abubuwan da suka shafi harkokin noma.
Hadimi na musamman ga shugaba ƙasan Buhari Sallau, ne ya bayyana hakan a yau Laraba ta cikin wata sanarwar da kuma hotuna da ya wallafa a shafinsa na Twitter.