Connect with us

Labarai

Hukumar DSS Ta Kama Masu Siyar Da Sabbin Takardun Kuɗi Na Naira

 

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ce ta kama wasu mutane bisa zargin sayar da sabbin takardun kudin Naira da ake canjawa wanda da aka sakewa fasali.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar na DSS, Dr Peter Afunanya, ya fitar ranar Litinin din nan a Abuja.

Ya ce jami’an hukumar ne suka kama mutanen a lokacin da suke gudanar da aiki.

“Bincike ya kuma nuna cewa wasu jami’an Bankin Kasuwanci sun taimaka wajen tabarbarewar tattalin arzikin. Sakamakon haka, hukumar tana gargaɗin masu satar kuɗi da su daina wannan aikin jahilci.

“Ana kira ga hukumomin da suka dace, a cikin wannan yanayin, da su kara kaimi da ayyukan sa ido don magance abubuwan da ke faruwa cikin gaggawa,” in ji PRO.

Ya kuma kara da cewa, hukumar ta DSS ta bayar da umarni da tsare-tsarenta domin kara tabbatar da cewa an gano duk wasu mutane da kungiyoyin da ke da hannu wajen sayar da takardun ba bisa ka’ida ba.

Don haka kakakin hukumar ta DSS ya bukaci duk wanda ke da bayanai masu amfani da suka shafi siyar da sabon kudin da ya mika wa hukumomin da abin ya shafa. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet