Uncategorized
Kwankwaso yakawo Akwatin sa Amazabar sa

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya lashe akwatinsa mazabarsa.
Kwankwaso ya lashe akwatinsa mai lamba 002 a mazabar Kwankwaso da ke karamar hukumar Madobin Jihar Kano.
Ya samu kuri’a 284, yayin da APC ta samu kuri’a 112.
Sai dai ko kuri’a daya dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar bai samu a akwatin ba.
Dan takarar jam’iyyar LP, Peter Obi ma bai samu kuri’a ko daya ba.
samu kuri’a 284, yayin da APC ta samu kuri’a 112.
Sai dai ko kuri’a daya dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar bai samu a akwatin ba.
Dan takarar jam’iyyar LP, Peter Obi ma bai samu kuri’a ko daya ba.