Uncategorized
Dan Achaba ya Lashe kujerar Dan majalisa a jam’iyar LP

Dan Achaba yalashe kujerar Dan majalisa Amazabar kaura dake cikin jihar Kaduna
Baturan zabe professor Elijah Ella yabayyana Mathew Donatus Amatsayin Wanda ya lashe zabe da kuri’a dubu goma da Dari biyar da takwas
Donatus Dan jam’iyar Lebor party Hon Gideo Lucas Gwani na jam’iyar PDP Wanda yazo na biyu da kuri’a 10, 297
Haka Kuma professor Elijah yabayyana jam’iyar APC Amatsayin ta uku da kuri’a 9,919 sai jam’iyar NNPP da tasami kuri’a 5,354
Dayake magana da manema Labarai Mr, Donatus Mathew, yagodewa wadanda suka zabe shi da masu fatan Alkhairi da karfafa gwiwa wajan zabar sa domin ya wakil ce su