Connect with us

Featured

An Farke Cikin Mai Juna Biyu An Sace Dan Tayin

Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wata mai ma juna biyu, suka farke cikinta sannan suka dauke dan tayin da ke ciki.

Rahotanni sun ce an tsinci gawar matar mai juna biyu ne a yashe a kan wani juji a rukunin gidajen Alkalai da ke Makurdi, babban birnin Jihar Binuwai.

Aminiya ta gano cewa an tsinci gawar mai juna biyun ce kwana kadan bayan ’yan sanda sun tsinci gawar wata dalibar jami’a a unguwar.

Wani ganau da ya ce a boye sunansa ya bayyana cewa mai juna biyun da aka tsinci gawarta an farke cikinta an tafi da dan tayin cikin ta, wata mai tabin hankali ce da ke yawo a yankin.

Kakakin Rundunar ƴan Sanda ta Jihar Binuwai, SP Catherine Anene, ta tabbatar da faruwar lamarin, inda ta bayyana cewa an dauke gawar zuwa mutuwari.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet