Connect with us

Labarai

Hukumar Kashe Gobara Ta Ceto Rayukan Mutane 46 A Gobara 82

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceto rayuka 46 da dukiyoyi da kudinsu ya kai Naira miliyan 95.4 daga gobara 82 da aka samu a cikin watan Fabrairun 2023.

Hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na hukumar Saminu Yusuf Abdullahi ya aikewa da manema labarai ranar Juma’a a Kano.

Abdullahi ya bayyana cewa mutane 8 ne suka rasa rayukansu, yayin da gobara ta lalata dukiyoyin da kudin su ya kai Naira miliyan 31.8 a tsawon lokacin da ake bitar.

“Hukumar ta amsa kiran ceto 35 ya yin da ta samu na ƙarya 13 daga mazauna jihar,” in ji shi.

Kakakin ya shawarci mazauna jihar da su rika kula da wuta a kowanne lokaci domin kaucewa tashin gobara da kuma asara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet