Connect with us

Labarai

Gwamnatin Matawalle ta sanya dokar hana zirga-zirga mutane a Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara, ta sanya dokar hana zirga-zirgar mutane daga ƙarfe 8 na dare zuwa 6 na safe, biyo bayan karya doka da oda bayan bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin sanarwar da kwamishinan yaɗa labarai na jihar Malam Ibrahim Dosara ya fitar a daren yau Talata.

Ta cikin sanarwar Dosara, ya ce an ɗauki matakin ne sanya dokar ne domin daƙile duk wani tashin hankali bayan bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jihar.

Haka kuma sanarwar ta ce, gwamnatin jihar ta lura tare da nuna takaici da damuwa kan yadda wasu suka lalata kaya da dukiyar gwamnati da kuma jikkata wasu mutane da sunan murnar cin zaɓe a jiya Litinin.

Wannan mataki dai na zuwa ne bayan da aka ayyana gwamnan jihar Bello Matawalle na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya sha kaye a ƙoƙarinsa na neman zango na biyu na mulkin jihar, inda Dauda Lawal Dare na jam’iyyar PDP ya samu nasarar lashe zaɓen.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet