Connect with us

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ce Ta Kammala Ayyukan Samar Da Wutar Lantarki

Gwamnatin tarayya ta kammala ayyukan samar da wutar lantarki a yankunan karkara guda 1,375 a fadin kasar nan wadanda suka lashe kudi naira biliyan 45.89 cikin shekaru ukun da suka gabata, kamar yadda sabon alkalumman da hukumar samar da wutar lantarki ta kasa ta tattara ya bayyanar.

Bayanai daga hukumar sun nuna cewa tsakanin shekarar 2020 zuwa 2022, gwamnatin tarayya ta hannun hukumar dake kula da samar da wutar lantarkin, ta gudanar da ayyukan ne ta hanyar bunkasa karfin wutar lantarki ta kasa, da kara yawan kananan tashohin lantarkin, da samar da fitulun kan titi, da sauran su.

Hukumar ta ce jimillar gidaje 476,800 ne suka ci gajiyar shirin, yayin da karfin da aka karawa tashar ya shafi mutane miliyan 2.38.

Rahoton ya bayyana cewa, jimillar kananan tashoshin lantarkin 67 da aka samar a cikin shekaru uku, sun samar da 0.64MW na wutar lantarki ga gidaje 657.14, wanda ya kunshi mutane 3,290, yayin da aka kashe N6.35bn kan wannan aiki na musamman.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet