Connect with us

Labarai

Kaduna: Sojoji sun kashe ƴan bindiga 11 a musayar wuta

Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce dakarun sojin Najeriya na musamman sun samu nasarar kashe wasu ƴan bindiga su 11 a wata musayar wuta da suka yi da su a yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Ruwan, ne tabbatar da kashe ƴan bindigar ta cikin wata sanarwa da ya fitar yau Lahadi.

Sanarwar ta ce, binciken da gwamnatin jihar Kaduna ta gudanar ya nuna cewa sojojin sun zarce zuwa wasu wuraren da aka gano, tare da fatattakar ‘yan ta’adda a garuruwan Bagoma da Rema da Bugai da Dagara sai Sabon Layi da Gagumi da Kakangi da Katakaki da kuma Randagi.

Aruwan ta cikin sanarwar ya ƙara da cewa, Sojojin sun kuma yi nasarar ƙwato bindigogi ƙidar AK-47 guda biyu da gidan harsasai da kuma harsasai guda hamsin da huɗu.

Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gidan na Kaduna ya ƙara da cewa tuni gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai ya bayyana jin dadinsa da irin namijin ƙoƙarin da sojojin ke yi don tabbatar da tsaro a fadin jihar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet