Connect with us

Labarai

Kotun Koli Ta Yanke Hukuncin Shari’u 272 A Cikin Shekara Guda — CJN

Babban Alkalin Alkalan Najeriya, Mai Shari’a Olukayode Ariwola, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar yayin da yake taya mabiya addinin Kirista da Musulmin Najeriya murnar bikin Ista na bana da kuma azumin watan Ramadan.

CJN ya lura cewa an zartar da hukuncin a shari’o’in farar hula, laifuka da kuma masu alaka da zabe.

Ya kuma shawarci Kiristoci da Musulmai da su yi amfani da lokutan biyu wajen yin addu’o’in samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasar nan.

“Ina godiya ga Allah madaukakin sarki mai rahama mai jin kai a wannan lokaci da kiristoci da musulmin duniya suke azumi da kira ga Allah madaukakin sarki da ya bani kariya da albarka gaisuwa ga kowa da kowa.

“Ina amfani da wannan dama don godewa ‘yan uwana Alkalan Kotun Koli ta Najeriya da ma’aikatanmu masu goyon bayan hadin kan da suka ba mu tun farkon shari’ar a shekarar ta 2022/2023, wadda ta fara a tsakiyar watan Satumbar 2022.

“Ina so in jinjinawa ‘yan uwana alkalai wadanda suka yanke hukunci 272 a cikin kararrakin farar hula, masu aikata laifuka da kuma wadanda suka shafi zabe a karkashin matsin lamba.

Muna godiya ga Allah madaukakin sarki wanda ya cigaba da bamu lafiya.

“Ina yiwa mabiya addinin kirista murnar Easter da kuma al’ummar musulmi murnar Ramadan mai albarka da kuma murnar Eid-el-Fitr,” in ji CJN.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet