Connect with us

Addini

Hukumar Alhazai A Kaduna Ta Baiwa Maniyyata Kwana 10 Su Cika Kudadensu

 

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta jihar Kaduna ta baiwa maniyyata fiye da 2,000 a jihar wa’adin kwanaki 10 da su kammala biyan Naira miliyan 2.919 na kujerun aikin Hajjinsu ko kuma su yi hasarar su, kamar yadda Daily Trust ta rawaito.

Dr Yusuf Yaqubu Alrigasiyu, babban sakataren hukumar ya bayyana hakan yayin wani karin haske da aka watsa a wani gidan rediyo mai zaman kansa a jihar.

Alrigasiyu ya bukaci wadanda suka yi ajiya da su tabbatar sun kammala biyan ma’aunin su kafin ko kuma ranar 20 ga watan Afrilu.

Ya bayyana cewa za a maye gurbin kujeru ga duk wanda ya kasa kammala biyan kudin sa, kuma hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta umurci hukumar ta jihohi dasu mika duk wasu kudaden da aka biya kafin ranar 22 ga watan Afrilu.

Sakataren zartarwa ya tabbatar wa alhazai cewa jihar ta samu mafi kyawun masauki a kusa da masallacin Harami na Makkah, ya kuma bukace su da su halarci taron wayar da kan jama’a kan yadda ake gudanar da aikin Hajji yadda ya kamata.

“Muna addu’ar Allah ya sauwaka wa maniyyatan samun kudin da za su biya kafin wa’adin ya kure,” inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet