Connect with us

Labarai

Kogi: Kotu ta soke zaben fitar da gwani na ‘yan takarar gwamnan APC

Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta soke tare da jingine zaɓukan fitar da gwani na mazaɓu da na kananan hukumomi da jam’iyyar APC ta gudanar ranar 7 ga watan Fabrairu a Kogi domin tsayar da ƴan takararta a zaɓen gwamna da za a yi a watan Nuwamban bana.

Tun da fari dai, wasu fusatattun mambobin jam’iyyar ta APC a ƙarƙashin jagorancin Realwan Okpanachi, ne suka garzaya kotu domin neman soke gangamin guda biyu da aka gudanar na jam’iyyar a jihar.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa alƙalin kotun mai Shari’a James Omotosho yayin da yake yanke hukunci a ranar Laraba ya haramtawa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, yin amfani da jerin sunayen wakilan da ba bisa ƙa’ida da jam’iyyar ta fitar na zaben dan takarar gwamna.

Kotun ta soke zanukan biyu ne saboda ba a gudanar da su kamar yadda dokar zaɓe ta 2022 da kuma kundin tsarin mulkin jam’iyyar APC suka yi ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet