Connect with us

Labarai

An Baiwa Malaman Kwalejin Ilimin Fasaha Da Ke Bichi Wa’adin Su Jingine Yajin Aiki

 

Kwalejin ilimin fasaha dake garin Bichi anan Kano ta shawarci kungiyar malaman kwalejin da su jingine yajin aikin da suke yi nan da kwanaki goma domin kaucewa fadawa tsarin nan na babu aiki ba biyan albashi.

Shugaban kwalejin Farfesa Bashir Muhammad Fagge ne ya bukaci hakan, cikin wata sanarwa daya fitar a Juma’ar nan, bayan da wasu daga cikin malaman ke zargin cewa alamura sun dagulewa kwalejin, yana mai musanta hakan.

Farfesa Fagge ya kuma yi alkawarin cewa zasu biya hakkokin malaman nan ba da jimawa, kuma abinda ya kawo tsaikon niyan su shine, bai samu takardar koken su akan kari ba, sai bayan da suka tsunduma yajin aikin sannan ya samu takardar korafin ta su.

Ya kara da cewa shugabancinsa ya himmatu wajen samar da kyakkyawan yanayin koyo da koyarwa a kwalejin, wanda yanzu haka sun samar da dakunan daukar karatu masu daukar dalibai sama da dari biyar da ginin dakunan kwannan dalibai da ake tsaka da aikin su a matsugunin ta na din-din.

Dangane da batun rashin saka kudaden Asusun Gata dana kungiyar taimakekeniyar kai da kai ta ma’aikata, Farfesa Fagge ya ce sashin kula da tsarin bayan albashi na IPPIS shi ne yake da alhakin haka ba su ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişgrandpashabetholiganbetholiganbetgrandpashabetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobetjojobet