Connect with us

Labarai

Abba Kabir Yusuf ya naɗa Ɗan Yayansa muƙamin gwamnati

Gwamnan jihar kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya naɗa ɗan Yayansa, Ahmad A. Yusuf, a matsayin Sakataren hukumar raya al’adu da tarihi.

Jaridar Solacebase, ta ruwaito cewa, Ahmad Yusuf wanda ɗan gidan yayan gwamnan ne, kuma ya girma ne a gidan sabon gwamnan na Kano har ma ya na yin amfani da sunan gwamnan a matsayin uba, yayin da gwamnan ke kiransa da babban ɗansa.

Haka kuma ta ruwaito cewa, idan za a iya tunawa, a ranar da ya karɓi shidar cin zaɓe da hukumar INEC ta ba shi, ya sha alwashin cewa, ba zai sa wani daga cikin iyalansa a cikin gwamnantinsa ba.

Ta ƙara da cewa, sai dai Kwatsam sai ga wata sanarwa wadda babban Sakataren yaɗa labaran gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar ranar Lahadi, na ke ɗauke da sabbabin sunayen mutanen da gwamnan ya naɗa muƙamai har da sunan ɗan nasa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet