Connect with us

Ilimi

Kashin Farko Na Yan Kano Za Su Tafi Karo Karatu Kasashen Waje A Watan Satumba – Abba

 

Gwamna Abba K Yusuf na jihar Kano ya ce rukunin farko na manufofin bayar da tallafin karatu zuwa kasashen waje za su fara tafiya karatu a jami’o’i daban-daban nan da watan Satumba.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mukaddashin sakataren yada labaran sa, Mista Hisham Habib, ya fitar a Kano ranar Asabar.

Abba ya bayyana hakan ne a gidan gwamnati a lokacin da ya karbi bakuncin mai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, da ‘yan majalisar masarautar a lokacin bikin babbar Sallah.

Gwamnan ya jaddada kudirin gwamnatin sa na baiwa fannin ilimi fifiko.

Ya kuma bayyana cewa an kammala shirye-shiryen sake bude cibiyoyi 20 da gwamnatin da ta shude ta rufe.

Gwamnan ya godewa sarkin tare da yaba wa irin rawar da sarakunan gargajiya ke takawa a matsayin masu kula da al’adu da yada zaman lafiya da kwanciyar hankali da ci gaba.

Tun da farko, Sarkin Nasiru Ado Bayero ya yi kira da a samar da taki ga manoma a farashi mai rahusa, da farfado da dadhen itatuwa da samar da ruwan sha a jihar.

Ya kuma yi kira ga gwamnatin jihar da ta samar da muhallin da za a samu karin masu zuba jari domin ci gaban jihar.

Jaridar Solacebace ta rawaito cewa ya yabawa gwamnan bisa nada dan masarautar Dr Baffa Bichi a matsayin sakataren gwamnatin jihar. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet