Connect with us

Labarai

Da Dumi-Duminsa: Kungiyar Kwadago Ta Dakatar Da Yajin Aiki A Fadin Kasar

Sa’o’i 24 kacal bayan fara zanga-zangar adawa da cire tallafin man fetur a fadin kasar nan wanda aka fara a ranar Laraba.

Kungiyar kwadagon ta dakatar da shirinta na yajin aiki a fadin Najeriya.

Shugaban Kungiyar Kwadago Festus Osifo ne ya bayyana haka a wata hira da ya yi da Arise News a safiyar ranaf Alhamis din nan.

Ya ce shugabannin yan kwadago da tun farko suka gana da shugaban kasa Bola Tinubu sun fitar da wasu alkawurra kan wasu batutuwan da aka tattauna yayin taron domin aiwatar da su cikin gaggawa.

Ya bayyana dakatar da yajin aikin ya samo asali ne a kan haka.

Jaridar PUNCH ta ruwaito a cikin wata sanarwar manema labarai da ta fitar a ranar Talata, kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta bayyana cewa za ta ci gaba da gudanar da zanga-zanga a fadin kasar kamar yadda aka tsara tun farko, bayan wata ganawa da ta yi da gwamnatin tarayya.

Shugaban kungiyar ta NLC, Kwamared Joe Ajaero ya bayyana cewa sakamakon ganawar da suka yi da gwamnati bai haifar da wani da mai ido mai kyau ko rangwame da zai sauya alkibla ba.

Sun jaddada cewa, sun tsaya tsayin daka wajen ganin sun wakilci ma’aikatan Najeriya da bukatunsu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet