Connect with us

Siyasa

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Karin Mutane Uku Don Nada Su Ministoci

 

Majalisar dattijai ta tabbatar da sunayen ministoci uku Jamila Ibrahim daga (jihar Kwara) da Balarabe Lawal daga (jihar Kaduna); da Ayodele Olawande na (jihar Ondo), baya ga 45 da majalisar masu jajayen kujeru ta amince a watan Agusta.

Wannan dai na zuwa ne kwana guda bayan da shugaban kasa, Bola Tinubu ya rubutawa majalisar dattawan wasika, inda ya bukaci ta tabbatar da wadanda yake son nadawar.

KARANTA LABARIN An Kwantar Da Yara Dalibai 60 A Asibiti Bayan Shan Wata Alewa

Kimanin sa’o’i biyu da rabi da fara atisayen da misalin karfe 1 na rana a ranar Laraba, shugaban majalisar dattawa Godwill Akpabio ya sanya sunayen mutanen

Sanatocin sun kada kuri’ar amincewa da tantance wadanda tura don nadawar.

Tun da farko dai, a wani yanayi na ban mamaki, Lawal ya yanke jiki ya fadi bayan ya kammala gabatar da jawabinsa, lamarin da ya sa mutane da dama da ke wurin suka yi gaggawar kai masa dauki.

Gidan Talabijin na Channels ya rawaito cewa Duk da cewa dan Kadunan ya kasa amsa tambayoyi saboda lamarin, an kuma tabbatar da nadin nasa. Duk da haka, bayan wani dan lokaci ya farfado daga baya.

Share this:
1 Comment

1 Comment

  1. Pingback: Yadda Aka Yi Cikar Kwari A Kano Yayin Da Ake Bikin Takutaha - KAKAKI HAUSA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet