Connect with us

Featured

An Ceto Wasu Daga Daliban Jami’ar CUSTEC Da Aka Sace — inji Gwamnatin Kogi

Gwamnatin jihar Kogi ta ce an kubutar da wasu daga cikin Daliban jami’ar kimiyya da fasaha da ke Osara Okene da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a ranar Alhamis din da ta gabata.

Yayin da har yanzu ba a san adadin daliban da aka ceto ba, gwamnati ta alakanta aikin ceton da yadda jami’an tsaro da ‘yan banga na yankin suka nuna karfin tuwo a kan masu garkuwa da mutane.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kwamishinan yada labarai da sadarwa na jihar Kingsley Fanwo ya fitar ranar Lahadin nan.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Wannan don sanar da jama’a ne cewa wasu mafarauta da wasu jami’an tsaro sun ceto wasu daga cikin daliban da ‘yan bindiga suka sace a jami’ar ta Kimiyya da Fasaha ta Osara.

“Jami’ai ’yan banga da jami’an tsaro sun yi ta harbe-harbe da masu garkuwa da mutane nen, inda masu garkuwar suka mika wuya tare da tserewa da raunukan bindiga, kums suka bar daliban da aka yi garkuwa da su, wadanda suma suka bi ta hanyoyi daban-daban don gudun kada a same su a musayar wuta.

“Da yawa daga cikin daliban da aka yi garkuwa da su, da ma wasu mutanen da aka yi garkuwa da su an kubutar da su kuma an kai su wuraren kiwon lafiya domin samun kulawar da ta dace.”

Fanwo ya kara da cewa jami’an tsaro “a halin yanzu sun toshe dazuzzukan domin ceto sauran daliban da aka yi garkuwa da su.

Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun shigo cikin daji ne, inda suka shiga dakunan karatu uku sannan suka fara harbin iska don tsoratar da daliban.

A wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a, gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo, ya bayar da tabbacin dawowar daliban da aka sace 9 a cewar gwamnatin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet