Connect with us

Featured

APC Ta Ki Amincewa Da Dakatarwar Da Aka Yi Wa Shugaban Jam’iyyar A Zamfara

Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara ta yi watsi da batun dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Tukur Danfulani.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran jam’iyyar APC na jihar, Malam Yusuf Idris ya fitar a Gusau ranar Asabar.

Idris ya ce, “Jagoran jam’iyyar APC na jihar na son yin kira ga jama’a da su yi rangwame kan batun dakatar da shugaban jam’iyyar na jihar, Tukur Danfulani.

“Wannan matakin ya samo asali ne daga wasu fusatattun masu tallata su da suka nuna kansu a matsayin shugabannin gundumar Galadima na karamar hukumar Gusau.”

Idris ya ce jam’iyyar tana kuma sane da shirin da wasu ‘yan siyasa keyi na ruguza jam’iyyar wajen sake sabuwar jam’iyya a zaben 2027.

Ya kara da cewa, “Muna sane da wasu ‘yan siyasa masu son kai da suke kokarin haifar da matsala a jam’iyyar APC ta jihar.

Idris ya kuma gargadi ‘yan jarida da kungiyoyin yada labarai da su guji yin gaggawar yin aiki ba tare da tantance al’amura masu girman gaske a shedikwatar jam’iyyar da ke jihar ba.
(NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet