Connect with us

Fashion

Zulum Ya Nemi Goyon Bayan Gwamnati Wajen Dawo Da ‘Yan Gudun Hijirar Gida

Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bukaci gwamnatin kasar nan ta hannun Hukumar ci gaban yankin Arewa maso Gabashin kasar da ‘yan majalisa, su mara wa yunkurinsa baya wajen dawo da ‘yan gudun hijirar kasar da ke kasashen da ke makwabtaka da su.

Zulum ya bayyana hakan na lokacin da ya karbi bakuncin shugaban kwamitin majalisar wakilan kasar da ke kula da Hukumar ci gaban Yankin Arewa maso Gabashin kasar Usman Zanna, da daraktan gudanarwar hukumar Mohammed Alkali, a fadarsa da ke birnin Maiduguri.

Gwamnan ya yi bayanin cewar akwai daruruwan ‘yan asalin jihar Borno da ke gudun hijira a kasashen Chadi da Kamaru da kuma Nijar, wadanda ke da niyar dawowa jiharsu don ci gaba da harkokinsu na noma.

Ina rokon ku ’yan majalisa da kuma hukumar NEDC da ku tallafa wa gwamnatin jihar Borno wajen ganin an sake tsugunar da ‘yan gudun hijirar Najeriya.

Gwamna Zulum ya ce abinda suke bukata shi ne ganin al’umma sun dogara dakansu wajen neman abinda za su ci su kuma kula da kansu.

Hare-haren mayakan Boko Haram dai sun tilasta wa daruruwan al’ummar shiyar Arewa maso Gabashin Najeriya yin gudun hijira zuwa kasashen da ke makwabtaka da su.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet