An bai wa shugabar adawa ta Venezuela, Maria Corina Machado, lambar yabo ta zaman lafiya ta Nobel ta wannan shekara saboda jajircewarta wajen kare haƙƙin dimokuraɗiyya...
Gwamnatin tarayya ta bayyana soke faretin da aka shirya gudanarwa domin murnar zagayowar cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai, a ranar Laraba, 1 ga...
The Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ) calls on citizens in Kano State and across the federation to massively participate in the ongoing voter registration exercise....
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana shirin ta na mayar da kurkukun Kurmawa, wanda aka gina sama da shekara 115 da suka wuce, zuwa gidan tarihin al’adu...
Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da bikin Ranar Al’adu ta Duniya karo na farko a tarihin jihar – bikin wanda aka shirya domin tabbatar da matsayin...
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bukaci gwamnatin kasar nan ta hannun Hukumar ci gaban yankin Arewa maso Gabashin kasar da ‘yan majalisa, su...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Alhamis din nan ya bukaci majalisar dattawa ta amince da bukatar karbo bashin dala miliyan 800.Jaridar Daily Trust ta...