Connect with us

Featured

Lokacin Da Aka Yi Gwagwarmayar June 12, Ba Wanda Ya San El-Rufai – Shehu Sani

Dan gwagwarmayar kare hakkin bil’adama, Comrade Shehu Sani, ya ce ba a san tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ba, a lokacin da aka yi gwagwarmayar June 12.

Sanata Shehu Sani dai na daya daga cikin waɗanda sojoji suka tsare a gidan kurkuku bisa kiraye-kirayen a mika mulki ga farar hula a lokacin.

A wani jawabi da yayi yayin liyafar cin abincin dare a fadar shugaban kasa a ranar bikin Dimukuradiyya, Shehu Sani ya jinjinawa Gwamnan jihar Kaduna mai ci a yanzu, Malam Uba Sani bisa rawar da ya taka a yayin gwagwarmyar.

Ko da yake, wasu sun zaci ya yabi Nasiru El-Rufai ne abinda ya sashi yin karin haske kan batun.

“Ina so nayi gyara a bayanan da wasu kafafen yada labarai suka wallafa. Abinda na fada a ranar bikin Dimukuradiyya shi ne mutumin da ya tsaya mana lokacin da aka daure mu shi ne Gwamna mai ci a yanzu ba tsohon Gwamna ba”.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet