Connect with us

Featured

Tinubu ya yi alkawarin magance matsalar tsaro a yankin Arewa

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kalubalen da ake samu na tsaro a kasar nan mussaman a yankin Arewa maso yamma a matsayin wanda aka gada.

Ya kara da cewa ayyukan ‘yan fashin daji da masu tada kayar baya yayi kama da tarihin rashin adalci ga wadanda rikici ya shafa a baya.

Tinubu ya fadi hakan ne a ranar Litinin a taro kan matsalar tsaro na kwanaki 2 da gwamnonin Arewa maso yamma suka shirya a jihar Katsina.

Shugaban kasar ya samu wakilcin mataimakinsa, Kashim Shettima.

Tun da farko anasa jawabin, shugaban kungiyar gwamnonin Arewa maso yamma kuma gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya ce duk da cewa aikin gwamnatin tarayya ne magance matsalar tsaro akwai bukatar hadin kai wajen yakar matsalar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet