Connect with us

Featured

Hukumar UBEC ta fara aiwatar da shirin inganta ilimin bai daya ga makarantu 111

Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan.

Shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta UBEC, Dakta Hamd Bobboyi, ne ya sanar da fara shirin a jiya Litinin a birnin tarayya Abuja a wani taron kwana guda tsakanin UBEC da hukumomin kula da ilimin bai daya na jihohi da kuma shugabbannin shirin inganta ilimin.

Bobboyi, wanda ya samu wakilcin mataimakin babban sakatare na hukumar, Farfesa Bala Zakari, ya yi nuni da cewa an samar da shirin inganta makarantun ne a wani bangare na kokarin hukumar wajen magance kalubalen da ake samu a fannin koyo da koyarwa da kuma yaran da basa zuwa makaranta.

Sannan ya ce zai taimakawa daliban Najeriya da ilimin da ake bukata a matakin farko da kuma kayayyakin aiki da zasu bukata a yayin da ake karni na 21.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet