Connect with us

Featured

Haihuwa barkatai da ƴan Arewa ke yi na haifar da matsala ga Najeriya – Toshon Gwamnan Ekiti

Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce yadda ƴan Arewa ke aurar mata da yawa da haihuwa barkatai na haifar da matsala ga Najeriya dama gwamnati.

Mista Fayose ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa da gidan talabijin na Channels a jiya Litinin.

Da aka tambaye shi waɗanne abubuwa ne gwamnati za ta yi da za su kawo karshen wahalar da miliyoyin ƴan Najeriya ke fuskanta, sai Fayose ya ce aure-aure da haihuwa barkatai na daga abubuwan dake kawo cikas ga yawaitar mutane a ƙasar nan.

Fayose ya ce “naje wata jiha a Arewa. Ba zan faɗi sunan jihar ba. Na yi kwanaki 3. A zaman da nayi na saba da mutanen dake zaune kusa da gidan gwamnati.

” Na zauna a wajen gidan inda na fara zantawa da mutane daya zuwa biyu. Na tattauna da wani mai gadi, na tambaye shi har shekaru nawa yana aikin gwamnati. Ya ce ya shafe shekaru 26 yana aiki. Na tambaye shi nawa ne albashinsa. Ya ce Naira dubu 34. Na tambaya ƴaƴansa nawa ya ce 16 kuma yana da mata 4″.

Fayose ya kara da cewa, “Yanzu saboda Allah ta yaya mai ɗaukar albashin dubu 34 zai yi da yara 16”.

Haka kuma ya ce shekara guda yayi sauri ga Tinubu ya kawo karshen matsalolin kasar nan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet