Connect with us

Featured

Kano: Majalisar Dokoki Ta Kara Wa’adin Kantomomi Na Tsawon Watanni Biyu

Majalisar dokokin Jihar Kano ta amince da karin wa’adin watanni biyu, ga kantomomin riko na kananan hukumomi 44 na jihar.

Wannan na zuwa ne bayan buƙatar da mataimakin gwamnan jihar, kuma kwamishinan kananan hukumomi Comrd. Aminu Abdussalam Gwarzo, ya mikawa majalisar, wanda shugaban masu rinjaye a Majalisar Lawan Hussaini Dala, ya karanta a zaman Majalisar na yau Litinin 09 ga Satumba, 2024.

Karin wa’adin wanda zai fara daga 09 ga satumba zuwa 09 ga Nuwamba ya zama Dole, duba da waadin kamtomomin ya kare a jiya lahadi, 08 ga Satumba, 2024.

Da yake jawabi ga Majalisar, Dala yace doka ta bayar da damar nada kantomomin riko na tsawon watanni uku idan babu zababben shugaba, kuma dokar ta bada damar kara watanni biyu zuwa uku idan da bukatar hakan.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet