Connect with us

Featured

Bauchi: Limamin Masallacin Juma’a na garin Jirgagu dake yankin ƙaramar hukumar Ningi ya ajiye aikinsa na limanci

Limamin Masallacin Juma’a na garin Jirgagu, dake yanking Karamar Hukumar Ningi a Jihar Bauchi, Ya aji ye aikinsa na limanci, duk da cewa cike wannan gibi daya samar abune mai matukar wahala a wannan yankin.

Lamarin dai ya farune a dai-dai lokacin da shi limam Malam Murtala Jirgagun, yake ganin yin haka shine mafi sauki a wajensa, a wañi yunkuri na sanarwa da kansa sauki ganin irin tarnakin da yake fuskanta, musamman wajen guanar da harkokinsa na rayuwa a yau da gobe.

“Na aji ye mukamina na jagorantar salar Juma’at da sauran salloli biyar a wannan masallaci dake dake wannan gari namu na Jirgagu, tare da yiwa duk wanda Allah Ya baiwa jagoranci fatan Alkhairi” inji Imam Murtala Jirgagu.

Jawabin hakan na ku she cikin wata sanarwa da shi Limamin ya wallafa a shafin sa na Facebook, Yana Mai cewa zuwa gaba kadan zai sake bayyana dalilin daya sanya shi daukar wannan mataki na barin limanci, duk da cewa dama ita wannan kujera ta limanci Allah ne kadai ke iya sakawa wadan da suke jagorantar Jama’a a Karkashin ta.

Mun nemi tattaunawa da Malam Murtala Jirgagu, yace muyi hakuri mu takaita haka, amma idan dama ta samu nan gaba kadan zai fito fili ya bayyana dalilan da suka sanya shi ajiye aikin dayafi kaunar a rayuwarsa ta duniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetmatbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet