Connect with us

Featured

NDLEA Ta Kama Hodar Iblis Da Aka Ɓoye A Man-Leɓe Domin Shigar Da Ita Saudiyya

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wasu hodar iblis da aka boye cikin man leɓe (janbaki) da kuma takardun mallakar gida da ake shirin tura su zuwa ƙasashen Birtaniya da Saudiyya.

An gano miyagun kwayoyin ne daga kayan da ake shirin tura su a kamfanin daukar kaya dake Legas a ranar Alhamis, 3 ga Yuli, 2025, inda jami’an NDLEA daga sashen gudanarwa da bincike na musamman (DOGI) ke aiki.

A cewar kakakin NDLEA, Femi Babafemi, an kama hodar iblis mai nauyin gram 420 da aka sa cikin jan baki guda 84 na mata da ake shirin tura su Birtaniya, sannan an kama wasu gram 280 na irin wannan kwayar da aka boye cikin takardar mallakar gida (C of O) da za a tura Saudiyya.

Shugaban NDLEA, Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa (rtd), ya jinjinawa jami’an hukumar daga sassa daban-daban na kasa saboda orin nasarar da ake samu.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet