The Kano State Government has donated working tools to the National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), Kano Strategic Command, to strengthen the fight against drug abuse...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta cafke fitaccen ɗan kasuwa Afolabi Kazeem Michael, wanda aka fi sani da KC Luxury,...
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta ce ta kama mutane 80 tare da tarwatsa wuraren cinikayyar miyagun ƙwayoyi...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama ƙwayoyin tramadol miliyan 1.63 da aka ɓoye a cikin wasu manyan motocin dakon...
Gwamnatin Tarayya ta sayar da kadarori huɗu da aka ƙwace daga hannun dillalan miyagun ƙwayoyi da kotu ta tabbatar da laifinsu, kan kuɗi har Naira biliyan...
Hukumar NDLEA ta kama hodar iblis da aka boye a cikin kwanukan abinci a filin jirgin sama na Murtala Muhammed da ke Lagos. An gano fakiti...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta cafke Lekan Jimoh, wanda aka fi sani da “Kanmo-Kanmo”, bayan shafe shekaru 12 ana...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta sanar da kama mutane da kwace kwayoyi a jihohi da dama ciki har da...
Ƙungiyoyin HEPPWAS tare da hadin gwiwar NDLEA, Rotary Club na Yenagoa City Centre da Damaris Hotel & Suites, sun gudanar da wayar-da-kai ga daliban Government Secondary...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nada tsohon kwamandan soja, Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa (rtd), a matsayin shugaban Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin...