Hukumar Kwastam ta Najeriya, reshen Tin Can Island da ke Legas, ta kama kwayoyi da miyagun abubuwa da kudinsu ya kai naira biliyan 5.3, bayan an...
Hukumar NDLEA reshen Kano ta kama tabar wiwi mai nauyin kilo 112, bayan wani hatsarin mota da ya auku a Gadar Tamburawa, kan titin Zariya–Kano. Hukumar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), ta cafke wani mutum mai shekara 37 a Kano, dauke da kwalabe 8,000 na ruwan ganyen...
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) reshen jihar Kano ta ce ta cafke wani matashi dan shekara 29 da ake zargi da rike...
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa (rtd), ya bayyana cewa hukumar ta kama kwayoyi da suka hada da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wasu hodar iblis da aka boye cikin man leɓe (janbaki) da kuma takardun mallakar...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Oyo, ta bayyana cewa kimanin dalibai hudu zuwa biyar cikin goma suna amfani...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta bankado wata kungiyar masu laifi dake amfani da mahajjata a matsayin masu safarar miyagun...
Shugaban Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), Manjo Janar Buba Marwa (rtd.), ya sake nanata kiran da hukumar ke yi na tilasta...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta kama mutane 22 da ake zargi dauke da miyagun ƙwayoyi iri-iri...