Featured
Allah Ya Yi Wa Muhammad Buhari Rasuwa

Iyalan tsohon shugaban ƙasar Najeriya Janar Mohammed Buhari sun tabbatar da rasuwar sa a yammacin wannan rana ta Lahadi 13 ga Yuli, 2025 a wani asibiti da ke birnin London.
Sanarwar hakan ta fito ne ta bakin mai taimakamasa a harkokin yada labarai Malam Garba Shehu.
Allah ya jikansa, ya gafarta masa, ya sanya shi cikin Aljannatul Firdaus. Amin.