Connect with us

Featured

EFCC Ta Kama Jami’an NAHCON Shida Kan Zargin Almundahanar Kuɗi

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC) ta kama wasu manyan jami’ai na Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) bisa zargin zamba.

Rahotanni sun nuna cewa an kama akalla jami’an hukumar guda takwas saboda zargin almundahanar kuɗi yayin gudanar da aikin Hajji na shekarar 2025.

Daga cikin waɗanda aka kama, an saki jami’ai guda biyu bayan sun mayar da kuɗaɗen da ake zargin sun bace a karkashin kulawarsu.

Wata majiya daga cikin hukumar ta tabbatar da cewa zuwa yanzu akwai jami’ai guda shida a hannun EFCC sakamakon ƙin mayar da kuɗaɗen da ake zarginsu.

Kakaki24 ta yi Ƙoƙarin jin ta bakin mai magana da yawun EFCC, Dele Oyewale, kan wannan batu sai dai hakan bai yi nasara ba, domin bai ɗauki kira ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet