Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Cire Kaso Biyar Cikin Ɗari (5%) Na Harajin Kuɗin Kiran Waya Da Data

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin cire kashi 5% na harajin kudin kira da Data. Wannan mataki, a cewar Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC), zai sauƙaƙa wa ‘yan Najeriya masu amfani da layuka sama da miliyan 170 waɗanda ke fama da tsadar rayuwa.

Shugaban NCC, Dr. Aminu Maida, ya bayyana cewa cire wannan haraji wani ɓangare ne na umarnin Shugaba Tinubu domin rage nauyin da ake dora wa talakawa, tare da ƙarfafa tattalin arzikin zamani. Ya ce gwamnati ba ta son jefa jama’a cikin halin ƙunci bayan hauhawar farashin da aka riga aka fuskanta.

A baya dai tsohon Shugaba Muhammadu Buhari ne ya kafa wannan haraji tun a shekarar 2022, abin da ya jawo ce-ce-ku-ce a tsakanin kamfanonin sadarwa da ƙungiyoyin kare haƙƙin masu amfani da layi. Inda su ka yi tir tare da cewa hakan zai ƙara dagula rayuwar jama’a da kuma shafar harkokin kasuwanci.

Kungiyar Kamfanonin Sadarwa (ALTON) a lokacin ta bayyana cewa Najeriya na ɗaya daga cikin ƙasashen da haraji ya yi yawa a harkar sadarwa, don haka ƙara wani sabon nauyi ba zai haifar da ɗa mai ido ba. Wannan ya sa sabuwar gwamnati ta yanke shawarar kawo ƙarshen lamarin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet