Connect with us

Featured

Farashin Fetur Zai Haura 1000 a Najeriya

Farashin man fetur a Najeriya na iya tashi sama da N1,000 a lita, bayan amincewar Shugaba Bola Tinubu da harajin shigo da fetur da dizal na kashi 15%. Wannan sabon tsarin da zai fara aiki daga 21 ga Nuwamba, 2025, na nufin kare masu tace mai na cikin gida kamar na Dangote, tare da rage shigo da man waje da ke barazana ga kasuwar cikin gida. Amma ‘yan kasuwar mai sun gargadi gwamnati cewa matakin zai kara tsadar rayuwa ga talakawa da kuma haddasa karancin mai.

Mataimakin Shugaban Kungiyar ‘Yan Kasuwar Man Fetur ta Najeriya (IPMAN), Hammed Fashola, ya ce harajin yana da fa’ida da illa a lokaci guda. Ya bayyana cewa zai iya karfafa masana’antun tace mai na cikin gida, amma kuma zai iya zama hanya ta bai wa wasu kamfanoni damar mamaye kasuwa. Ya kuma gargadi cewa idan kamfanonin tace mai na cikin gida ba su iya samar da isasshen fetur ba, to hakan na iya jawo karanci da hauhawar farashi.

Haka zalika, shugaban kungiyar masu gidajen sayar da mai (PETROAN), Billy Gillis-Harry, ya bayyana harajin a matsayin “win-win” amma ya ce sai an tabbatar da isasshen mai a kasuwa kafin a yaba tsarin. Sai dai wasu masana da ‘yan siyasa sun yi Allah-wadai da matakin, ciki har da jigo a jam’iyyar APC, Chief Ayiri Emami, wanda ya bayyana cewa karin harajin zai kara radadin talakawa, musamman ma a yankunan karkara da masu dogaro da man fetur don sana’a.

Rahoton ya kuma nuna cewa gwamnati ta dauki wannan mataki ne domin karfafa masana’antun cikin gida da rage dogaro ga shigo da man waje. Sai dai masana sun yi gargadin cewa karin haraji zai iya haifar da hauhawar farashin mai da kuma rashin tabbas wajen samun isasshen mai a kasuwa. Yanzu dai ‘yan Najeriya na jiran ganin yadda wannan sabon tsarin zai shafi farashin fetur a kasuwa bayan karewar kwanaki 30 na sauyi zuwa sabon haraji.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet