Connect with us

Featured

An Samu Raguwar Matsalar Tsaro Sosai a Najeriya – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa kididdigarta ta cikin gida na shekarar 2025 sun nuna cewa an samu raguwar matsalolin tsaro da fiye da kashi 80 cikin dari a sassan kasar. A cewar gwamnatin, hakan na nuna tasirin matakan da ta ɗauka na fatattakar ƴan ta’adda, ƴan bindiga da sauran bata-gari da ke addabar al’umma.

Sai dai, a bangaren kasashen ketare, gwamnatin Birtaniya ta fitar da sabuwar sanarwa ta gargadi ga ƴan kasarta, inda ta nuna damuwa kan karuwar hare-haren ta’addanci da satar mutane a Najeriya. Ta shawarci ƴan ƙasarta da su guji tafiya jihohi da dama, musamman Borno, Yobe, Katsina, Zamfara, Adamawa, Gombe da wasu yankunan kudanci.

Duk da wannan gargadi, gwamnatin Najeriya ta tsaya kan bakanta tana tabbatar da cewa tashe-tashen hankula sun ragu, tana mai cewa daga shekarar 2024 zuwa yanzu ta samu nasarar gurfanar da ƴan ta’adda da ƴan bindiga sama da 124 a gaban kotu, tare da yanke musu hukunci daban-daban.

Haka zalika, hukumomi sun ce akwai shari’o’in wasu manyan jagororin kungiyoyin ta’addanci, ciki har da membobin Ansaru da wadanda ake zargi da kai hare-hare a asibitin Owo a 2022 da na Yelwata, waɗanda ke ci gaba da fuskantar hukunci a gaban kotu. Gwamnatin ta ce tana da yakinin ci gaba da samun nasara a yakin da take yi da ta’addanci.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet