Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin rage farashin man fetur a gidajen mai na NNPC na tsawon kwanaki 30, domin ’yan Najeriya su samu damar sayen...
Gwamnatin Najeriya ta ce tana shirin kafa wasu yankunan makamashi na musamman, wato Energy Zones, domin samar da wutar lantarki na tsawon sa’o’i 24 a manyan...
Gwamnatin Nijeriya ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don ciyo sabbin basuka uku, waɗanda jimillarsu ta kai Dala biliyan 1.5. Jaridar Punch ta ruwaito cewa...
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce babu gudu ba ja da baya kan batun komawa tsarin tallafin man fetur da aka cire, tana mai cewa dawo da...
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa cire tallafin mai da sauye-sauyen tsarin canjin kudaden waje (FX) sun samar da karin kudaden shiga da suka kai Naira tiriliyan...
Kimanin ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya 78 sun ware kusan Naira biliyan 400 a kasafin kudin 2026 domin gina da gyara dakunan taro, masallatai, fadojin sarakunan...
Wata tawaga da ta kunshi ’yan kasuwa da manyan jami’an gwamnatin Kano ta gana da Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, inda ta nemi a gaggauta sakin...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin jarrabawar WAEC da NECO ga ɗaliban sakandire, domin sake nazari da tuntuɓar masu ruwa da tsaki. Hakan na...
Ƙungiyar Masu Gidajen Mai Masu Zaman Kansu ta Najeriya (IPMAN) ta yi barazanar rufe gidajen mai a faɗin ƙasar idan Gwamnatin Tarayya ta yi yunƙurin kayyade...
Gwamnatin Tarayya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ‘yan jarida damar rakiyar jami’an soja yayin wasu ayyukan tsaro, domin inganta rahotannin tsaro da...