Gwamnatin Tarayya ta ce tana tantance ’yan ƙasashen waje 170 da ke neman zama ’yan Najeriya, inda ta jaddada cewa sai wanda ke da kyakkyawan hali...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na ƙoƙarin ƙera kaya a cikin gida ” Made-in-Nigeria ” ƙarƙashin tsarin “Nigeria First”, domin farfaɗo da masana’antu da rage dogaro...
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga matasa da su guji yin hijira ta barauniyar hanya, tana jaddada cewa irin wannan tafiya na tattare da mummunan haɗari...
Shugaban Kwamiti kan Sauye-Sauyen Haraji, Mista Taiwo Oyedele, ya bayyana cewa duk wani kuɗin shiga da ake samu a Najeriya – ko da daga sana’a ce...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gudanar da bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai a cikin salo na takaita kashe kudi. Ministan...
Kungiyar HEDA Resource Centre ta bukaci gwamnatin tarayya ta wallafa cikakken jerin sunayen wadanda suka amfana da Naira biliyan 330 da aka raba wa talakawa ta...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta raba Naira biliyan 330 ga talakawa da marasa galihu a fadin kasar nan a matsayin tallafin rage radadin cire tallafin...
Gwamnatin Tarayya ta mayar da darasin Tarihin Najeriya cikin kundin karatun makarantu na firamare da sakandare a matakin farko bayan kusan shekaru da dama da aka...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabbin tsare-tsaren noma don jawo hankalin masu saka hannun jari da kuma samar da ayyukan yi miliyan 21. Mataimakin Shugaban Kasa...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, a matsayin hutu domin bikin Maulidin Annabi Muhammadu (SAW). Wannan na cikin wata sanarwa da Sakataran...