Gwamnatin Tarayya ta amince da kafa sababbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara a fadin Najeriya.Ministan Ilimi, Dr. Tunji Alausa, ne ya bayyana hakan a ranar...
Gwamnatin Tarayya za ta gina layin dogo na zamani a cikin birnin Kano da darajar kusan Naira tiriliyan 1.5, kamar yadda Shugaban Kwamitin Kasafin Kudi na...
Gwamnatin Tarayya ta fitar da gargaɗi game da matsanancin ruwa da za a fuskanta na tsawon kwana biyar wanda zai iya haddasa ambaliya a wurare 76...
Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta kuduri aniyar kawo karshen yajin aikin da ya dabaibaye manyan makarantu a Najeriya, inda ya...
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Maiduguri (UNIMAID), ta bayyana ƙin amincewarta da kuma ƙin lamuntar sauya sunan jami’ar zuwa Muhammadu Buhari University, da...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙayyade shekara 16 a matsayin mafi ƙarancin shekarun da ɗalibai za su iya fara karatu a manyan makarantu na gaba da sakandare...
Shugaban Hukumar Haraji ta Ƙasa, Zacch Adedeji, ya bayyana cewa sabbin dokokin gyaran haraji da shugaba Tinubu ya sanya hannu a kansu za su fara aiki...
Gwamnatin Tarayya ta nesanta kanta daga wata takardar daukar aiki da ake yadawa a kafafen sada zumunta, inda ta gargadi ‘yan Najeriya, musamman masu neman aikin...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin ta na gyara madatsar ruwa ta Alau, sakamakon lalacewar wani ɓangare na ta, wanda ya jawo ambaliyar ruwa ta baya...
Kachallan Kutumbawan Kano Alhaji Dahiru Muhammad Maihula ya aike da sakon murna ga Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero bisa lambar girma ta CFR...